iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Saudiyya, ta sanar da cewa za ta baiwa mutum miliyan daya, damar yin aikin hajji a bana, shekaru biyu da takaita adadin sakamakon bullar annobar korona .
Lambar Labari: 3487142    Ranar Watsawa : 2022/04/09